BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
'Ban ga dalilin kai wa Iran harin soji ba'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, 23/11/2026
Mene ne gilashin Meta da ake amfani da shi wajen naɗar bidiyo a asirce?
Wannan nau'in gilashi na ƙara samun karɓuwa a kasuwannin duniya, inda wasu mutane ke amfani da shi saboda sauƙin da yake bayarwa wajen sadarwa da kuma ɗaukar hotuna da bidiyo.
Jihohi 7 da APC ke fama da rikicin cikin gida gabanin zaɓen 2027
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci shugabannin jam'iyyar APC mai mulki da su ajiye saɓanin da ke tsakaninsu, su yafewa juna tare da rungumar sulhu, yayin da ake shirin tunkarar babban zaɓen shekarar 2027.
Yadda Kwankwaso ya sa na yi rantsuwar komawa APC – Abba Kabir
Saboda haka, Abba ya ce duk wasu tsare-tsare da aka yi, an yi su ne da sanin Kwankwaso, kuma yarjejeniya ce suka cimma, "shi kuma Kwankwaso bai cika ba".
Me ya sa wasu mutane ke daina jin sha'awar yin jima'i?
Raguwa ko kuma rashin sha'awar jima'i gaba ɗaya wata matsala ce da ke damun mutane da dama a faɗin duniya, maza da mata baki ɗaya.
Matasan Najeriya sun nuna ƙarfinsu a baya - me ya sa ba sa nuna ƙwanji a wannan zaɓen?
Matasa ƙaƙilan ne suka yi rijista don kaɗa ƙuri'a a zaɓen shekara mai zuwa idan aka kwatanta da na 2023 - shin matasa suna rasa imanin dimokuraɗiyya?
Abin da ya haifar da saɓani tsakanina da matata - Abba Kabir
"Irin wannan harka ta iyali abu ne mai matuƙar wahala," in ji Gwamna Yusuf.
Ko ya kamata Musulmi ya dogara da AI wajen neman fatawa ta addini?
Taƙaddama kan hukuncin AI kan dokokin addini na ƙara yaɗuwa a shafukan sada zumunta, wanda ke nuna muhawara mai faɗi kan bambanci tsakanin tunanin ɗan adam da "hankali" na na'ura, gasar duniya don mamaye masana'antar fasaha, da kuma rawar da ilimin addini na tarihi ke takawa a zamanin intanet.
Mun harbo jirgin Amurka mara matuƙi a mashigar Hormuz - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 22/11/2026
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe 24 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma 23 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana 23 Nuwamba 2026, 13:59, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi 23 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE , ''Raunin da Raya ya ji a wasan Newcastle bai yi muni ba''
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 23 zuwa 29 ga watan Nuwambar 2026
Morocco da Senegal na jiran hukucin kotu kan kofin Afcon
The Court of Arbitration for Sport is set to rule on the decision to strip Senegal of the Afcon 2025 title.
Manchester United na harin Toney, Fulham na neman tsawaita zaman Bassey
Manchester United na duba yiwuwar ɗaukar ɗan wasan gaba na Al-Ahli, Ivan Toney; Fulham na tattaunawa kan sabuwar kwangila da Calvin Bassey; yayin da Paris St-Germain za ta iya ƙara ƙaimi wajen zawarcin ɗan wasan gaba na Bournemouth, Eli Junior Kroupi.
AC Milan na sanya ido kan Fernandez, Trabzonspor ta dawo zawarcin Richarlison
AC Milan na sa ido kan ɗan wasan tsakiyar Manchester United, Bruno Fernandes; ƴan wasan Arsenal biyu har yanzu ba su fara tattaunawa kan sabbin kwangiloli ba; yayin da Trabzonspor ta sake nuna sha'awarta kan ɗan wasan gaban Tottenham, Richarlison.
Abu uku da zan mayar da hankali a kai don gyara Man Utd - Pochettino
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 16 zuwa 22 ga watan Nuwambar 2026
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Abinci uku da ke ƙara ƙarfin ƙashi a jikin mutum
Shan madara na taimakawa wajen samun ƙashi mai ƙarfi. Wannan na daga cikin shawarwarin lafiya na farko da ake bai wa mutane da dama tun suna ƙanana.
Yadda shugaban kamfanin fasaha ya rasa muƙaminsa saboda 'bin mata'
Shugabannin Amurka da China na neman kusantarsa, masu zuba jari na girmama shi, yayin da ake kallonsa a matsayin mutumin da ke mutunta iyalinsa.
Mun daƙile harin makamai masu linzami na Houthi a Riyadh - Saudiyya
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 21/11/2026
Su wane ne Larabawan Mahamid da aka kora daga Jamhuriyar Nijar?
Hukumomi a Nijar na zargin Larabawan ne da hannu wajen tallafa wa ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi kamar Boko Haram da ISWAP.
Yadda Musulunci zai haɓɓaka a Indiya cikin shekaru - Bincike
India za ta ci gaba da kasancewa ƙasar Hindu har tsawon shekaru da dama masu zuwa, amma ana hasashen cewa tsarin addininta zai canza a hankali.
'Mijina ya riƙa gayyatar maza suna mini fyaɗe tsawon shekara 13'
An samu maza hudu da laifin cin zarafin wata mata bayan mijinta ya bata ta cikin maye.
Su wane ne gwanayen Alrqur'ani, kuma yaya ake samun matsayin?
Fari na nufin karanta Alƙur'ani gaba ɗaya daga farko zuwa ƙarshe ba tare da wani kuskure ba ko da na harafi ne.
Yadda Putin ke yawo da akwatin makamin nukiliya a asirce
Bayyanar Putin da tawagarsa tare da wannan na'ura da ake dangantawa da makaman nukiliya ta sa wasu ke kallon hakan a matsayin nuna ƙarfin soji.
Ƙasashe 10 da za su fi yawan Musulmai a duniya nan da 2050
Tsakanin shekarar 2020 da 2070, ana sa ran yawan Musulmi zai ƙaru da kaso 80 cikin 100, daga biliyan 2.02 zuwa biliyan 3.64.
Me ya sa masu gudun hijira daga Najeriya zuwa Nijar ke ƙaruwa?
Me ya sa maMe ya sa masu gudun hijira daga Najeriya zuwa Nijar ke ƙaruwa?su gudun hijira daga Najeriya zuwa Nijar ke ƙaruwa?
Amurka ta kashe dala biliyan 48 a yaƙin Iran - Pentagon
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 20/11/2026
Yadda aka kashe kusan mata 600 cikin watanni uku a Afirka ta Kudu
Yadda aka kashe kusan mata 600 cikin watanni uku a Afirka ta Kudu
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































