Jump to content

Tuvalu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tuvalu
Flag of Tuvalu (en) Coat of arms of Tuvalu (en)
Flag of Tuvalu (en) Fassara Coat of arms of Tuvalu (en) Fassara


TakeTuvalu mo te Atua (en) Fassara

Kirari«Tuvalu for the Almighty»
«Twfalw yr Hollalluog»
Wuri
Map
 7°28′30″S 178°00′20″E / 7.475°S 178.00556°E / -7.475; 178.00556

Babban birniFunafuti
Yawan mutane
Faɗi10,643 (2022)
• Yawan mutane415.26 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Tuvalu
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare naPolynesia (en) Fassara
Yawan fili25.63 km²
Wuri mafi tsayiNiulakita (en) Fassara (5 m)
Wuri mafi ƙasaPacific Ocean (0 m)
Bayanan tarihi
MabiyiTerritory of Tuvalu (en) Fassara da Ellice Islands (en) Fassara
Ƙirƙira1 Oktoba 1978
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaParliament of Tuvalu (en) Fassara
• monarch of Tuvalu (en) FassaraCharles III (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of Tuvalu (en) FassaraBen Do (en) Fassara (26 ga Faburairu, 2024)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara60,196,367 $ (2021)
KuɗiTuvaluan dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.tv (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+688
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara
Lambar ƙasaTV
Tutar Tuvalu.
Tambarin Tuvalu

Tuvalu ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tuvalu Funafuti ne. Tuvalu tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 26. Tuvalu tana da yawan jama'a 11,192, bisa ga jimilla a shekara ta 2017. Akwai tsibirai tara a cikin ƙasar Tuvalu. Tuvalu ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.

Daga shekara ta 2010, gwamnan ƙasar Tuvalu Iakoba Italeli ne. Firaministan ƙasar Tuvalu Kausea Natano ne daga shekara ta 2019.