Jump to content

Tauhidi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tauhidi
Islamic term (en) Fassara, monotheism (en) Fassara da Sufi terminology (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare namonotheism (en) Fassara
Bangare naSirat al-Mustaqim (en) Fassara da Sabil Allah (en) Fassara
Amfanibauta a musulunci, Zikiri, duʿāʾ (mul) Fassara, Istiqama (en) Fassara da Huda (en) Fassara
FuskarImani (Musulunci) da ʿaqīda (mul) Fassara
Sunan asaliتَوْحِيدٌ، اَلتَّوْحِيدُ
Vocalized name (en) Fassaraتَوْحِيدٌ، اَلتَّوْحِيدُ
AddiniMusulunci da Sufiyya
Suna sabodamonotheism (en) Fassara
Yaren hukumaLarabci
Al'adaIslamic culture (en) Fassara, Al'adun Larabawa da cultural globalization (en) Fassara
Harshen aiki ko sunaLarabci da multiple languages (en) Fassara
Commemorates (en) Fassaraal-Wahid (en) Fassara, al-Ahad (en) Fassara, Jerin sunayen Allah a Musulunci, names of Allah mentioned in the Qur'an (en) Fassara da attributes of God in Islam (en) Fassara
Present in work (en) FassaraAl Kur'ani, Hadisi da Tafsiri
Wuri
Map
 10°30′N 15°30′E / 10.5°N 15.5°E / 10.5; 15.5
littafin Tauhidi

Tauhidi: Itace kudurce Imani da kadaita Allah shi kadai, wato mutum ya yarda da Allah mahallici shi kadaine, kuma shi ya halicci kowa da komai. Kuma da imani da dukkanin Manzanni da Annabawan da Allah ya aiko su domin su karantar da mutane addini musulunci.

Rabe-raben Tauhidi:

[gyara sashe | gyara masomin]

Tauhidi shine kadaita Allah SWT, a cikin abubuwa uku :

  1. [Tauhidur-rububiyya] wato kadaita Allah a cikin aiyukansa, shi kadai yayi halitta, shi kadai ya mallaki halitta, shi kadai yake gudanar da halitta, bashi da abokin tarayya, a cikin haka.
  2. Tauhidul-uluhiyya wato babu wanda ya cancanci bauta bisa gaskiya, sai Allah shi kadai.
  3. Duk Tauhidul-Asmaa'i wassafati, wato kadaita Allah taala, a cikin sunayan sa, da siffofinsa, wadanda sukazo a cikin Alkurani Mai girma da hadisai ingantattu.

Yarda da Gamsuwa Da Amincewa cewa Dukkan Labaran da Allah ya bayar, Ko Annabi S.A.W ya bayar, gaskiya ne, babu ja ko inke, haka dukkan hukuncin da Allah ya yanke, a Alkurani Mai girma, ko hadisai ingattatu, adalci ne.