Jump to content

Sumatra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sumatra
General information
Gu mafi tsayiMount Kerinci (en) Fassara
Height above mean sea level (en) Fassara12 m
Tsawo1,700 km
Fadi370 km
Yawan fili473,481 km²
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa0°17′56″S 101°16′15″E / 0.29889°S 101.27083°E / -0.29889; 101.27083
Bangare naGreater Sunda Islands (en) Fassara
KasaIndonesiya
TerritoryIndonesiya
Flanked byTekun Indiya
Ƙasantuwa a yanayin ƙasaGreater Sunda Islands (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Taswirar Sumatra.

Sumatra (lafazi: /sumatera/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 473,481 da yawan mutane 50,365,538 (bisa ga jimillar shekarar 2010).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.