Lahadi
Appearance
| day of the week (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | rana |
| Bangare na | weekend (en) |
| Gajeren suna | dg., So da Sun |
| Mabiyi | Asabar |
| Ta biyo baya | Litinin |
| Hashtag (en) | HappySunday |
| Copyright status (en) | public domain (en) |
| Code (en) | A |
| Series ordinal (en) | 7 da 1 |
Lahadi rana ce daga cikin ranakun mako, itace rana ta farko da mako ke farawa da ita, ranar Lahadi na ɗaya daga cikin ranakun da ake gabatar da hutun aikin gwamnati a mafiya yawan ƙasashen duniya har da Najeriya. Daga ita sai ranar Litinin, gabanin ta kuma ranar Asabar.