Jump to content

Indonesiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Indonesiya
Negara Kesatuan Republik Indonesia (id)
Republik Indonesia (ms)
Indonesia (ms)
Republik Indonesia (id)
Republic of Indonesia (en)
Unitary State of the Republic of Indonesia (en)
Negara Kesatuan Republik Indonesia (ms)
Indonesia (id)
Indonesia (en)
Flag of Indonesia (en) Emblem of Indonesia (en)
Flag of Indonesia (en) Fassara Emblem of Indonesia (en) Fassara


TakeIndonesia Raya (en) Fassara

Kirari«Bhinneka Tunggal Ika (en) Fassara»
Suna sabodaGeology na yankin Indiya
Wuri
Map
 2°S 118°E / 2°S 118°E / -2; 118

Babban birniJakarta
Yawan mutane
Faɗi275,439,000 (2021)
• Yawan mutane144.62 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiIndonesian (en) Fassara
AddiniMusulunci, Protestan bangaskiya, Katolika, Hinduism (en) Fassara, Buddha da Konfushiyanci
Labarin ƙasa
Bangare naMIKTA (mul) Fassara, Majalisar Ɗinkin Duniya, ASEAN (en) Fassara da APEC (mul) Fassara
Yawan fili1,904,570 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Indiya, Pacific Ocean, South China Sea (en) Fassara, Celebes Sea (mul) Fassara da Arafura Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayiPuncak Jaya (mul) Fassara (4,884 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiDutch East Indies (en) Fassara, United States of Indonesia (en) Fassara, Bone Sultanate (en) Fassara, Tasik (en) Fassara, Q15788609 Fassara, Q3403538 Fassara, Sultanate of Siak Sri Indrapura (en) Fassara, Mempawah Kingdom (en) Fassara da Sultanate of Deli (en) Fassara
Ƙirƙira 17 ga Augusta, 1945:  (Proclamation of Indonesian Independence (en) Fassara)
27 Disamba 1949:  (Dutch–Indonesian Round Table Conference (en) Fassara)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya da presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Indonesia (en) Fassara
Gangar majalisaPeople's Consultative Assembly (en) Fassara
• President of Indonesia (en) FassaraPrabowo Subianto (mul) Fassara (20 Oktoba 2024)
• President of Indonesia (en) FassaraPrabowo Subianto (mul) Fassara
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of the Republic of Indonesia (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara1,186,505,455,721 $ (2021)
Kuɗirupiah (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.id (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+62
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaID
Wasu abun

Yanar gizoindonesia.go.id
Majalisar Indonesiya.
Tutar Indonesiya.
girlfriends (samosir island, Indonesia).jpg

Indonesiya ko Jamhuriyar Indonesiya, ƙasar ce, da ke a nahiyar Asiya. Indonesiya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'in 1,904,569. Indonesiya tana da yawan jama'a kimanin 261,115,456, bisa ga jimillar shekara ta 2014. Indonesiya tana da iyaka da Maleziya, Sabuwar Gini Papuwa kuma da Timo ta Gabas. Babban birnin Indonesiya, Jakarta ce.

Indonesiya ta samu 'yancin kanta ne a shekara ta 1945.

taswira

Indonesiya tana da tsibiri da yawa, fiye da 13,000; manyan tsibirai na Indonesiya, su ne Sabuwar Gini (an raba tare da Sabuwar Gini Papuwa), Borneo (an raba tare da Brunei da Maleziya), Sulawesi, Sumatra kuma da Java. [1] [2] [3]

tasamu yancine a shekarar 1945


Sifirin Jirgin sama

[gyara sashe | gyara masomin]

Jirgin kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Indonesiya gari ne mai kyau, duk da dai akwai wasu gurare da kauye ne ba birni ba.

Akwai kabilu masu dinbin yawa a cikin kasar Indonesiya, wadanda suke cike da al'adu daban-daban.



A kasar Indonesiya sun bama ilimi muhimmancin gaske, ta kuma yanda akwai makarantun boko da na zamani.


A kasar Indonesiya akwai ma'aikatan soja da na 'yan sanda, wadanda suke samar ma da kasar tsaro.


Musulman garin indonesiya sun kai kimanin kashi 87.2% na adadin yawan 'yan garin Indonesiya.

9.9% Kiristanci (7.0% Furorestan; 2.9% Katolika)

1.7% Addinin Hindu

0.7% Addinin Buddha

0.2% Addini Confucius

A cikin kasar Indonisiya akwai namun daji da yawa, amman wanda yafi shahara shi ne giwa.

  1. ↑ https://www.indonesia.travel/gb/en/general-information/history
  2. ↑ https://www.britannica.com/topic/history-of-Indonesia
  3. ↑ https://www.infoplease.com/world/countries/indonesia
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan

Gabashin Asiya

Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen

Kudu maso gabashin Asiya

Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha