Jump to content

Gujarat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gujarat
ગુજરાત (gu)


Wuri
Map
 23°09′23″N 71°50′17″E / 23.15644°N 71.838°E / 23.15644; 71.838
ƘasaIndiya

Babban birniGandhinagar (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi60,383,628 (2011)
• Yawan mutane308.04 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili196,024 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiBombay State (en) Fassara
Ƙirƙira1 Mayu 1960
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Gujarat (en) Fassara
Gangar majalisaGujarat Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaAcharya Devvrat (en) Fassara (22 ga Yuli, 2019)
• Chief Minister of Gujarat (en) FassaraBhupendrabhai Patel (en) Fassara (12 Satumba 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2IN-GJ
Wasu abun

Yanar gizogujaratindia.com
Taswirar yankunan jihar Gujarat.

Gujarat jiha ce, da ke a Yammacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita Arabba’i 196,024 da yawan jama’a 60,439,692 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1960. Babban birnin jihar Gandhinagar ne. Birnin mafi girman jihar Ahmedabad ne. Acharya Dev Vrat shi ne gwamnan jihar. Jihar Gujarat tana da iyaka da jihohin uku (Rajasthan a Arewa maso Gabas, Dadra da Nagar Haveli da Daman da Diu a Kudu, Maharashtra a Kudu maso Gabas, Madhya Pradesh a Gabas) da ƙasar ɗaya (Pakistan a Yamma).

Samfuri:Indiya