Jump to content

Bagdaza

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bagdaza
بغداد (ar)

Wuri
Map
 33°18′55″N 44°21′58″E / 33.3153°N 44.3661°E / 33.3153; 44.3661
Ƴantacciyar ƙasaIrak
Governorate of Iraq (en) FassaraBaghdad Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi8,126,755 (2018)
• Yawan mutane12,075.42 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiKurdish language (en) Fassara
Larabci
Labarin ƙasa
Yawan fili673 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuKogin Tigris
Altitude (en) Fassara34 m
Bayanan tarihi
MabiyiCtesiphon (en) Fassara
Wanda ya samarAl-Mansur (en) Fassara
Ƙirƙira762
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• GwamnaAmmar Moussa Kadhum (en) Fassara (2022)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo10001–10090
Tsarin lamba ta kiran tarho1
Wasu abun

Yanar gizoamanatbaghdad.gov.iq
Bagadaza a yanzu
bagadaza a alif 1932

Birnin Bagdaza ko Baghdad (lafazi ˈ|bæg|dæd|,_|bəg|ˈ|dæd; larabci|بغداد |bagh|ˈ|daad) Shi ne babban birnin kasar Iraq. Adadin yawan al'umman Baghdad, sun kai kusan miliyan takwas da dubu Dari bakwai da sittin da biyar (8,765,000), [note 1] haka yasa ya zama gari mafi yawan al'umma a ƙasar Iraq, kuma birni na biyu a yawan Mutane a ƙasashen Larabawa (bayan Birnin alkahira, Egypt), kuma birni na biyu a Yammacin Asiya (bayan Tehran, Iran).

Yana nan ne a kusa da Tigris River, an samarda da birnin ne tun daga karni na 8th kuma tazama babban birnin Daular Abbasiya. A Dan kankanin lokaci bayan kafa birnin, Baghdad tazama wani muhimmin cibiyar al'adu, kasuwanci, da kuma zama cibiyar ilimi a tsakanin Kasashen Musulmi. Haka, da Karin samarda manya manyan shahararrun makarantun kamar (misali., Gidan Hikima), yasa birnin tasamu suna na zama "Cibiyar koyon Ilimi".

Baghdad takasance babban birni a Middle Ages na yawancin lokutan zamanin Abbasiya, da yawan al'umma dasuka kai kimanin sama da miliyan a waccan lokaci.[4] Birnin yakasance babban tarwatsewa a hannun Mongol Empire a 1258, wanda ya haifar da faduwa da raguwa acikin zamunai da dama. Bayan samun yancin Iraq (bayan kasancewarta British Mandate of Mesopotamia) a 1938, Baghdad tasake farfadowa a matsayin ta na cibiyar Al'adun Larabawa.

A wannan zamanin Birnin Bagdaza ta fuskanci tasgaro da lalace lalacen gine-gine da kone-kone, saboda 2003 invasion of Iraq, da yakunan da suka rika biyo baya Yakin Iraq wanda yakaiga har zuwa watan December 2011. A wadannan shekaru, Birnin yatasamun farmaki daga insurgency. Yakin yahaifar da lalacewar substantial loss of cultural heritage and historical artifacts kamar su. A shekara ta 2012, ansanya Baghdad acikin mafi rashin kyawun wurin zama da mutum zai rayu aciki a duniya,[5] kuma ansanya ta daga Mercer a matsayin mafi lalacew na 221 na manyan birane akan ingancin rayuwa.[6]

  1. ↑ "Baghdad" Archived 22 Disamba 2016 at the Wayback Machine Encyclopædia Britannica. Encyclopædia Britannica Online. 30 November 2016.
  2. ↑ Gilbert Burnham; Riyadh Lafta; Shannon Doocy; Les Roberts (11 October 2006). "Mortality after the 2003 invasion of Iraq: a cross-sectional cluster sample survey". The Lancet. 368: 1421–1428. CiteSeerX 10.1.1.88.4036. doi:10.1016/S0140-6736(06)69491-9. Archived from the original on 14 May 2013. (110 KB)
  3. ↑ "Cities and urban areas in Iraq with population over 100,000" Archived 15 Nuwamba, 2006 at the Wayback Machine, Mongabay.com
  4. ↑ "Largest Cities Through History". Geography.about.com. 2011-04-06. Archived from the original on 24 June 2007. Retrieved 2011-06-19.
  5. ↑ Inocencio, Ramy (4 December 2012). "What city has world's best quality of life?". CNN. Archived from the original on 4 December 2012.
  6. ↑ "The Central African Republic: On the brink". Archived from the original on 13 October 2017.
  1. ↑ Estimates of total population differ substantially. The Encyclopedia Britannica gives the city 2001-2006 population of 4,950,000;[1] the 2006 Lancet Report states a population of 7,216,050;[2] Mongabay gives a figure of 6,492,200 as of 2002.[3]