Jump to content

Assam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Assam
আসাম (bn)
অসম (as)


Suna sabodauneven (en) Fassara da Ahom Kingdom (en) Fassara
Wuri
Map
 26°N 93°E / 26°N 93°E / 26; 93
ƘasaIndiya

Babban birniDispur (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi31,205,576 (2011)
• Yawan mutane397.84 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiAssamese
Bodo (en) Fassara
Bangla
Labarin ƙasa
Yawan fili78,438 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaAssam Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisaAssam Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaBanwarilal Purohit (en) Fassara
• Chief Minister of Assam (en) FassaraHimanta Biswa Sarma (10 Mayu 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2IN-AS
Wasu abun

Yanar gizoassam.gov.in
Taswirar yankunan jihar Assam.

Assam jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 78,438 da yawan jama’a 31,169,272 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1228. Babban birnin jihar Dispur ne. Birnin mafi girman jihar Guwahati ne. shi ne gwamnan jihar. Jihar Assam tana da iyaka da jihohin shida (Arunachal Pradesh a Arewa, Nagaland da Manipur a Gabas, Meghalaya, Tripura da Mizoram a Kudu, Bengal ta Yamma a Yamma) da ƙasashen biyu (Bhutan a Arewa, Bangladesh a Kudu).